Posts

WADANDA SUKA SAMU $67 A AVACOIN.....Aiki sukayi tukuru wajen neman referral tare da maida hankali wajen danna maballin Mining, kaima idan ka dage da neman referral kafin sati maizuwa zaka iya tara 400k points da zaka canzasu zuwa $67....Tunda ba kudi ake sakawa ba, banga dalilin da zai hana neman referral a shafinka na Facebook da Status dinka na WhatsApp dama duk inda kasan zaka iya samo referral, abokanka da yan'uwanka masu wayoyi duk zaka iya fahimtar dasu alfanun da ke samu idan aka yi aiki kaga sai kayi amfani da referral dinka wajen shigo dasu, sannan ka nusar dasu cewa baa saka ko sisi a Mining din Avacoin....Kunga ni dai nima yanzu haka referral nake nema ga link dina nan idan baka fara baAkwai tarin alheri a tattare da Magirbi...

Invite your friends and get bonuses for each invited friend! 🎁   Your referral link: https://t.me/avagoldcoin_bot?start=d29e408cb84f58d7b470 WADANDA SUKA SAMU $67 A AVACOIN..... Aiki sukayi tukuru wajen neman referral tare da maida hankali wajen danna maballin Mining, kaima idan ka dage da neman referral kafin sati maizuwa zaka iya tara 400k points da zaka canzasu zuwa $67.... Tunda ba kudi ake sakawa ba, banga dalilin da zai hana neman referral a shafinka na Facebook da Status dinka na WhatsApp dama duk inda kasan zaka iya samo referral, abokanka da yan'uwanka masu wayoyi duk zaka iya fahimtar dasu alfanun da ke samu idan aka yi aiki kaga sai kayi amfani da referral dinka wajen shigo dasu, sannan ka nusar dasu cewa baa saka ko sisi a Mining din Avacoin.... Kunga ni dai nima yanzu haka referral nake nema ga link dina nan idan baka fara ba Akwai tarin alheri a tattare da Magirbi...

Yesterday, I had the privilege of holding the first interface meeting between the Managing Director of the Federal Roads

Image
Yesterday, I had the privilege of holding the first interface meeting between the Managing Director of the Federal Roads Maintenance Agency (FERMA) and the House Committee on FERMA as Deputy Chair. It was a crucial meeting that brought together key stakeholders in the sector to discuss the state of our nation's roads and explore strategies for improvement. The meeting commenced with an introduction of the members of the House Committee and the Management of the agency FERMA. It was evident from the start that both parties shared a common goal to ensure the provision and maintenance of quality roads that enhance the socio-economic development of our nation. The Managing Director of FERMA presented a comprehensive report on the current state of federal roads across the country. The report highlighted the challenges faced by FERMA in maintaining and rehabilitating the roads, including insufficient funding, inadequate manpower, and bureaucratic bottlenecks. It also emphasiz...

President Bola Tinubu engages Kenyan President, William Ruto and Prime Minister of the Netherlands, Mark Rutte separately ahead of the Opening Session of the World Climate Action Summit in Dubai.

Image

Dr.maryam shetty

Image
Dr. Maryam Shetty and Dr. Mariya Mahmoud they’re classmate from JSS 1 to JSS 3 at Kano Foundation Secondary School, and later at the Bayero University, Kano. The shared faculty of Medical Sciences and took some courses together. Shetty read Physiotherapy while Mahmoud read Medicine and Surgery.

Kyari ya maye gurbin Abdullahi Adamu a matsayin shugaban APC

Image
Shugaban jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya, Sanata Abdullahi Adamu ya ajiye mukaminsa bayan kwashe shekara daya da 'yan watanni yana jagorantar jam'iyyar. Sabon shugaban riƙo na jam'iyyar, Sanata Abubakar Kyari ne ya tabbabar da murabus din Adamu kwana guda bayan kafafen yada labarai a Najeriya sun wallafa rahotanni cewa rashin jituwa tsakanin shugaban na APC da gwamnatin Bola Tinubu ne ya tursasa masa sauka daga kujerar. Kwamitin gudanarwa na APC din a zamansa na ranar Litinin ya kuma amince da naɗa Sanata Abubakar Kyari wanda shi ne mataimakin shugaban jam'iyyar a ɓangare arewacin Najeriya a matsayin sabon shugaban riƙo na jam'iyyar. A watan Maris ɗin 2022 ne aka zaɓi Abdullahi Adamu a matsayin shugaban jam'iyyar APC na ƙasa bayan gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya yi shugaban riƙo na kusan shekaru biyu. 'Takun-saka da Tinubu' A watan Yunin 2022, ana jajibarin zaɓen fitar da gwani na ɗan takarar shugaban ƙasa na APC, Sanata Abdullahi ...

SHUGABAN NAGERIA BULA AHMED TUNUBU ZAI BA MANOMA TALLAFIN KUDI

Image
Shugaba Tinubu Zai ba manoma Yan Nigeria tallafin kudi.. Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ayyana dokar ta-ɓaci kan batun samar da abinci a ƙasar. Mai magana da yawun shugaban ƙasar Dele Alake, ne ya bayyana haka ga manema labarai a fadar gwamnatin ƙasar da ke Abuja. Shugaban ƙasar ya bayar da umarnin mayar da duka al'amuran da suka shafi samar da abinci da ruwan sha, a matsayin manyan abubuwan dogaron rayuwa zuwa ƙarƙashin kulawar majalisar tsaro ta ƙasa. Alake ya ce umarnin na cikin tsare-tsaren gwamnatin Tinubu na tabbatar da tallafa wa masu ƙaramin ƙarfi a ƙasar. Ya ce Shugaban ya damu kan yadda farashin kayan abinci ke ƙaruwa da yadda hakan ke shafar talakawan ƙasar. Shugaban ya kuma bayar da umarnin gaggauta bai wa manoman ƙasar taki da irin shuka domin rage musu raɗadin cire tallafin man fetur. Ya ƙara da cewa “Dole hukumomin ayyukan gona da ta ruwan sha su yi aiki tare domin tabbatar da ingantuwar noman rani a ƙasar don tabbatar da samar wadataccen abinci a...

SHUGABA BOLA AHMED TUNUBU

Image
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya dawo birnin Legas bayan ziyarar aiki da ya kai ƙasar Faransa.  📸 - Dada Olusegun